1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 17.09.2020

Binta Aliyu Zurmi
September 17, 2020

A cikin shirin za a ji a gwamnatin Najeriya ta kadammar da sabuwar hukuma da za ta kula da rumbun bayanai na kadarorin da kudaden da aka kwato daga hannun masu cin hanci da rashawa.

https://p.dw.com/p/3ie8J