1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Shirin Rana 16.03.2021

March 16, 2021

Cikin shirin za a ji halin da mata 'yan hamayya suka shiga a Nijar bayan kame su da hukumomi suka yi. A Najeriya alkaluman marasa abin yi ne suka sake tashi inda miliyoyin 'yan kasar ke zaman kashe wando. Majalisar Dinkin Duniya ta shirya taron kawo fahimta tsakanin mabiya addinai da al'adu na duniya.

https://p.dw.com/p/3qhyY