1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 06.01.2021

January 6, 2021

Cikin shirin za a ji martani daga Najeriya game da shirin gwamnatin kasar na sayen maganin rigakafin corona dubu 100. A Nijar akwai kain bayani a kan yadda ake ciki game da cutar sankarau da ta fara kisan jama'a.

https://p.dw.com/p/3nazB