1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin rana 03.03.2021

Ramatu Garba Baba
March 3, 2021

A cikin shirin za a ji labarai da rahotanni, ciki har da martanin gwamnatin jihar Zamfara bayan umarnin gwamnatin tarayyar na hana jiragen sama yawo tare da hana aikin hakar ma'adinai a jihar, da ake ganin na kara jaza matsalar tsaron.

https://p.dw.com/p/3q9sk