Shekaru 70 da kafa Jamus ta Gabas | Siyasa | DW | 10.10.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Shekaru 70 da kafa Jamus ta Gabas

Tsohuwar Jamus ta Gabas ta cika shekaru 70 da kafuwa sai dai kasar ta rushe shekaru 40 bayan an kafa inda ta hade da Jamus ta Yamma karkashin kasar Jamus a 1990.

Aufstand in der DDR

Ana tunawa da shekaru 70 da kafa tsohuwar Jamus ta Gabas wadda ta rushe a shekarar 1990.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin