Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shekaru 30 da zanga-zangar da ta janyo rushewar Jamus ta Gabas
Ranar 13 ga watan Agustan 1961 aka raba Jamus ta hanyar gina katangar Berlin, ma’ana kafar da ta hada Gabas da Yammacin kasar aka rufe, wani babban al'amari a tarihin duniya.