Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Shirin ya duba irin yanayin rabuwar da wahalhalu da jama’a suka fuskanta a wannan lokacin da kuma irin ribar da aka samu ko akasin haka bayan rabuwar kasar da ma hadewarta waje guda, a rana tara ga watan Nuwamban shekarar 1989.
Sabon ministan tsaron Jamus Boris Pistorius ya sallami babban hafsan sojojin kasar daga mukaminsa, bayan sun samu rashin fahimta kan karfin sojan Rasha da ke yaki a Ukraine.
Jamus na kokarin karfafawa mata da 'yan mata daga kasashen duniya gwiwa a fannin sanin hakkoki da 'yancinsu da ma batun siyasar kasashen waje da kuma ci-gaba.
Jarirun Jamus sun duba yadda sauyin yanayi ke illa a Afirka da kuma yaduwar cutar amai da gudawa gami da shirin Jamus na horas da ma'aikata daga nahiyar Afirka.
Jamus na ci gaba da zawarcin kwararrun ma'aikata 400,000 a kowace shekara don cike gibin da take da shi a fannin kwadago sakamakon tsufar al'umma. Galibin ma'aikatan da ke shigowa Jamus daga ketare suna sake ficewa.