Ana ci-gaba da kai ruwa rana tsakanin 'Yan Uwa Musulmi da sojoji sama da wata guda da hambarar da gwamnatin zababben shugaban kasar Masar Mohammed Mursi.
https://p.dw.com/p/19MeG
Talla
Sojoji Masar sun tarwatsa magoya bayan 'Yan Uwa Musulmi da ke gangami da nufin tilasta wa mahukunta sako shugaba Mursi da aka tumbuke tare da mmayar da shi kan kujerar mulki.