PDP ta soki lamirin dage zaben Edo | Duka rahotanni | DW | 09.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

PDP ta soki lamirin dage zaben Edo

Jam'iyyar PDP da ke adawa a Najeriya da ma sauran jam'iyyun adawa na kasar sun nuna rashin amincewarsu da dage zaben jihar Edo da aka yi bisa dalilan tsaro.

Saurari sauti 02:58