Nijar: Wadanda suka makale a Hamada | Hangen Dala ba shiga birnin ba! | DW | 08.12.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Hangen Dala

Nijar: Wadanda suka makale a Hamada

Yawancin wadanda ke tafiya sukan ci tuwon fashi ko dai saboda rashin kudi ko an kamasu.

A dubi bidiyo 04:00

Nijar ta zama hanyar da 'yan gudun hijira na kasashen yammacin Afirka ke bi domin isa nahiyar Turai inda daga Nijar din suke isa Libiya daga Mali ko ta arewacin Nijar domin isa a gabar tekun Bahar Rum.