Mawakiya bayan kaura: Nneka daga Najeriya | Duka rahotanni | DW | 09.01.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Mawakiya bayan kaura: Nneka daga Najeriya

Mawakiyar Hip-Hop da Soul, Nneka Egbuna ta sha kai komo tsakanin nahiyoyi biyu: Kasarta ta asali Najeriya da Jamus. Ta rera wakoki kan wannan batu da na rigingimu da kuma na gurbatar muhalli a Afirka.