Matsalolin tashohin jiragen ruwa | Zamantakewa | DW | 13.10.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Matsalolin tashohin jiragen ruwa

Ayyukan shige da fice ta tashoshin jiragen ruwan kasashen Afirka na fama da tarin matsaloli ciki har da cin hanci da rashawa da ke jan harkokin kudaden shiga baya matuka.

Da dama daga cikin tashoshin jiragen ruwa wadanda ke taka rawa wajen sama wa kasashen dumbin kudaden shiga a nahiyar Afirka, na fama da dumbin matsalolin da ke hana ruwa gudu wajen bunkasar tattalin arziki a nahiyar. Cikin wannan kundin, mun yi muku tanadin jerin rahotanni da ke nuna yadda al'amura ke wakana a tashoshin kasashen na Afirka. Daga ciki akwai nasarori da ma tarnakin da ake samu a wadannan muhimman wurare na samun masu gida rana.

Sauti da bidiyo akan labarin