Marokko: Hange a kan makomar makamashi | Shiga | DW | 18.11.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Marokko: Hange a kan makomar makamashi

Marokko da ke karbar bakoncin taron duniya kan canjin yanayi ta kasance a sahun gaba wajen amincewa da yarjejeniyar canjin yanayi ta birnin Paris bayan ta gina wata katafariyar cibiyar samar da makamashi ta hanyar hasken rana.

A dubi bidiyo 01:44