Labarin Wasanni: 10.08.2020 | Zamantakewa | DW | 10.08.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Labarin Wasanni: 10.08.2020

An shiga wasan kusa da na kusa da na karshe a gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai. Harkokin wasanni sun fara dawo wa yadda ya kamata a Najeriya, bayan da aka samu tsaiko sakamakon annobar coronavirus. Akwai karin bayanin kan wasu wasannin.

Saurari sauti 09:58