1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sojojin Jamus za su kara loakci a Sudan

Abdul-raheem Hassan
February 5, 2020

Majalisar dokokin Jamus ta kada kuri'ar amincewa da tsawaita zaman dakarun kasar domin taimakawa sojojin kiyaye zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a Afirka.

https://p.dw.com/p/3XJ55
Waldbrand in Brandenburg
Hoto: Reuters/Luftwaffe/Johannes Heyn

SOjojin za su zauna a kasashen Sudan da kuma Sudan ta Kudu, a ranar 12 ga watan Maris shekarar 2020 ake sa ran 'yan majalisun tarayyar Jamjus ta Bundestag za su kada kuri'ar amincewa da tsawaita wa'adin zaman sojojin.

Gwamnatin Jamus na shirin rage yawan dakarunta a Sudan daga 50 zuwa 20 a karshen watan Maris na 2010, sai dai ana ganin tsawaitawar za ta yiwu ne kwai zuwa karshen shekarar 2020.