Isra´ila ta bukaci kasashen dunia su maida Hamas saniyar ware | Labarai | DW | 09.02.2006
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Isra´ila ta bukaci kasashen dunia su maida Hamas saniyar ware

Kasar Israel ta yi kira ga kasashen dunia da su maida gwamnatin da kungiyar Hamas zata kafa saniyar ware, muddun nwannan kungiya ta ci gaba da kai hare ahren tadanci ya zuwa Israela.

Ministan harakokin wajen Israeal ya issar da wannan bukata, a yayin da ya ke ganawa, da sakatariyar harakokin wajen Amurika Condolisa Rice.

Rice ta jaddadda matsayin gwamnatin Amurika na Hamas ta yi watsi da akidar ta`adanci , ta kuma amnice da kasar Israela.

A banagaren tashe tashen hankulla, Palestinawa 2 su ka rasa rayuka a sahiyar yau a zirin Gaza a wata arangama da jami´an tsaron Israela.