Tsagerun Boko Haram sun kai hare-hare a garin Bosso na Jamhuriyar Nijar abin da ya haddasa ta'adi mai yawa.
https://p.dw.com/p/1J3er
Talla
Tsagerun Boko Haram masu dauke da makamai sun kai hare-hare kan garin Bosso na Jamhuriyar Nijar, inda aka samu ta'adi mai yawa sakamakon faruwar lamarin.