Gidan sarauta: Taron kungiyar G7 a Schloss Elmau | Duka rahotanni | DW | 23.06.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Gidan sarauta: Taron kungiyar G7 a Schloss Elmau

Tun daga ranar 26 ga watan Yuni ne ake gudanar da taron koli na G7 a karo na biyu a gidan sarautar Alpine nnaSchloss Elmau da ke kudancin Jamus. Me ya sa wannan otal mai alfarma ya zama na musamman?