1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

Abdoulaye Mamane Amadou LMJ
November 20, 2020

Direbobin motocin Bus-Bus da Tasi, sun fuskanci takaitar jigilar fasinja, bayan takaitmusu lokutan aiki, yayin da a wasu kasashen da kuma birane aka hana su yin sana'ar tasu baki daya. Wannan batu Shirin Darasin Rayuwa ya yi nazari a kai.

https://p.dw.com/p/3lbLN