1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dambarwar siyasar Najeriya yayin da zabe ke karatowa

December 1, 2022

A Najeriya yayin da zabukan kasar ke karatowa, abubuwa da dama na bullowa tare da daukar hankalin 'yan siyasar da ma masu zabe a ciki da wajen kasar.

https://p.dw.com/p/4KLJa
Dambarwar siyasar Najeriya

Yayin da harkokin yakin neman zabe ke kara nisa a Najeriya, ana samun matsaloli da ma wasu da ke na ci gaba a jam'iyyun da ke gwagwarmayar neman mukamai. A cikin wannan fadi-tashin kuma a gefe guda, ana samun wadanda ke kai wa ofisoshin hukumar zabe hare-hare. Akwai ma masu kokawa kan abin da ya shafi take hakkin bil Adama da sauran matsaloli masu nasaba da siyasar kanta a kasar.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna

Rahotanni da Sharhuna