An gudanar da bukukuwan Sallah cikin fargabar tsaro a Najeriya | Al′adu | DW | 20.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Al'adu

An gudanar da bukukuwan Sallah cikin fargabar tsaro a Najeriya

An gudanar da bukukuwan Sallar Layya cikin yanayi na tsatsaurar tsaro sakamakon fargaban da ake da shi tun farko na fuskantar hare-hare na 'yan ta'adda.

A birnin Kano na Najeriya Sallah ta gudana lami lafiya, yayin da can ma a Jihohin Kaduna da Maiduguri aka gudanar da bikin Sallah cikin kwanciyar hankali har zuwa makobciyar Najeriyar watau Jamhuriyar Njar. Ko da shi ke a jajibirin Sallah rundunar sojojin Najeriya ta ce ta dakile wani harin kungiyar Boko Haram tare da samun glaba a kansu

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin