1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amurka ta ce zata sake lakaba takunkumi kan wasu jamian Zimbabwe

December 3, 2007
https://p.dw.com/p/CWOx

Amurka tace ta shirya laƙaba takunkumin tafiye tafiye da na karya tattalin kan wasu jamian ƙasar Zimbabwe su 40 wadanda suke da alaƙa da shugaba Robert Mugabe.Amurkan tace zata yi hakan ne saboda ci gaba da take hakkin bil adama da akeyi a ƙasar.