1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Zanga-zanga ta fadada a Najeriya duk da matakin gwamnati

Uwais Abubakar Idris
October 13, 2020

A Najeriya kashedin hatsarin takadamar da ake ci gaba da yi a tsakani  sifeto janar na rundunar ‘yan sandan kasar da hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda a kan batun daukan sabbin ‘yan sandan da kotu ta dakatar.

https://p.dw.com/p/3jqRa