1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Abuja

Abuja ke zama babban birnin tarayyar Najeriya inda hukumomin gwamnati suke, gami da ofisoshin jakadancin kasashen ketere.

An mayar da fadar gwamnatin Abuja daga birnin Lagos saboda cukowa da birnin na Lagos ya yi, kana Abuja ya kasance a tsakiyar kasar inda mutane daga bangarori daban-daban za su iya zuwa cikin sauki.

Nuna karin rahotanni