Yaya fafatawar kungiyoyi 18 na Bundesliga za ta kasance a 2017-2018? | Duka rahotanni | DW | 17.08.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Yaya fafatawar kungiyoyi 18 na Bundesliga za ta kasance a 2017-2018?

Wace kungiyar za ta lashe Bundesliga, wadanne kungiyoyin za su shiga gasar cin kofin zakarun Turai, ko na UEFA, su wa za su sauka rukuni na biyu? Wannan shi ne hasashen da muka yi kan yadda za ta kaya a 2017-2018.