′Yan wasan Jamus na kofin duniya na 2018 | Duka rahotanni | DW | 05.06.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

'Yan wasan Jamus na kofin duniya na 2018

Mai horas da 'yan wasa na kasa Joachim Löw yana da burin kare kofin na duniya da 'yan wasan lokacin gasar ta Rasha. Ga 'yan wasan 23 da Löw ya zakulo zuwa gasar ta 2018.