Yakin da cin hanci da rashawa a Afirka | Siyasa | DW | 10.12.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Yakin da cin hanci da rashawa a Afirka

Gwamnatocin wasu kasashen Afirka ciki har da tarayyar Najeriya sun tashi tsaye domin ganin sun kawar da ta'adar nan ta yin sama da fadi da dukiyar al'umma, lamarin da ke tayar da jijiyoyin wuya.

Saurari sauti 03:06

Yaki da halasta kudadan haramu a Najeriya

Gwamnatocin wasu kasashen Afirka ciki har da tarayyar Najeriya da Kamaru da Ghana sun tashi tsaye domin ganin sun kawar da ta'adar nan ta yin sama da fadi da dukiyar al'umma, lamarin da ke tayar da jijiyoyin wuya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin