Yaki da cin hanci da rashawa a Afirka | Zamantakewa | DW | 10.12.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Yaki da cin hanci da rashawa a Afirka

Gwamnatocin wasu kasashen Afirka ciki har da Najeriya da Kamaru da Ghana sun tashi tsaye domin ganin sun kawar da ta'adar nan ta yin sama da fadi da dukiyar kasa.

Korruption Afrika

Gwamnatocin wasu kasashen Afirka ciki har da tarayyar Najeriya da Kamaru da Ghana sun tashi tsaye domin ganin sun kawar da ta'adar nan ta yin sama da fadi da dukiyar al'umma, lamarin da ke tayar da jijiyoyin wuya.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin