1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Yadda Sojoji ke wasannin don rage damuwa

March 6, 2024

Bayan fafatawa a fagagen fama hukumar kula da jami’an tsaro na Sojoji kan shirya wani lokaci da Sojojin da ke yaki da iyalansu za su yi wasanni domin rage damuwar da tashin hankalin sakamakon yaki da suke yi. Sojojin kan hadu da iyalansu su yi wasanni gami shakatawa da raye-raye da wake-wake gami da tande-tande wanda aka yi imanin yana taimaka musu wajen dawo da nitsuwa da tunanin su.

https://p.dw.com/p/4dCX6