Wasannin Bundesliga na bana sun zo da mamaki | Duka rahotanni | DW | 23.12.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Wasannin Bundesliga na bana sun zo da mamaki

A wasannin bana, kungiyar Bayern Munich ta tsaya kan kaifinta, yayin da RB Leipzig ta yi zarra a wasannin. Shi kuma Nils Petersen ya daga sunan kungiyar Freiburg.