Tunawa da kisan kare dangi kan Yahudawa | Duka rahotanni | DW | 27.01.2022
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Tunawa da kisan kare dangi kan Yahudawa

Ranar 27 ga watan Janairun kowace shekara duniya take tunawa da kisan kare dangin da aka yi wa Yahudawa. Akwai wuraren tunawa da aka tanada a Jamus domin ganin ba a manta da abin da ya faru ba.