Tsamin dangantaka tsakanin Saudiyya da Iran | Siyasa | DW | 07.01.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Tsamin dangantaka tsakanin Saudiyya da Iran

A sakamakon hukuncin kisa da Saudiyya ta zartas a kan wani shehin mallamin ɗan Shi'a hakan ya janyo rushewar dangantaka tsakanin Iran da Saudi Arabiya

Miliyoyin mutane 'yan shi'a a ko ina cikin duniya na ci gaba da gudanar da zanga-zanga da kuma yin tofon Allah tsine ga mahukuntan ƙasar Saudiyya bayan da a ranar Asabar, Saudiyya ɗin ta zartas da hukunci kisa kan jerin masu adawa da gwamnati su 47 ciki har da sanannen malamin Shi'a nan Nimr al-Nimr. Mohammad Nasiru Awal na dauke da karin bayani.

Mun tanadar muku da rahotannin a ƙasa daban-daban dangane da wannan batu

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin