1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tarihin harshen Hausa da Hausawa, bayyanarsu da yaduwarsu

Aliyu Abdullahi Imam GAT
September 17, 2018

Kamar yadda wani mai sauraranmu ya tambaya a cikin shirin na Amsoshin takardunku, Sashen Hausa na DW ya tattauna da Dakta Baba Impossible na sashen nazarin harshen Hausa a Jami'ar Bayero da ke Kano wanda ya ba mu takaitaccen tarihin Hausa da Hausawa da sabanin ruwayoyi daga masana dabam-dabam.

https://p.dw.com/p/34z5H