1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba ka Lashe 19.09.2018

Yusuf Bala Nayaya
September 24, 2018

Shirin ya duba yadda matasa ke amfani da wakokin zamani wajen caccakae 'yan siyasa.

https://p.dw.com/p/35OiC

A shirin ya  yi nazarin wakar Hamisu Breaker mai suna "Kasata" wakar da ta yi shuhura ba kawai a Najeriya ba har da Nijar da wasu kasashe na Afirka da shugabanci nagari ke neman gagarar masu iko.