1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 02.11.2016

November 4, 2016

Kashi na biyu kuma na karshe kan abubuwan tarihi na zamanin da suka shude a ziyarar da Sashen Hausa na DW ya kai birnin Munich.

https://p.dw.com/p/2S9J0

Munich da ke kudancin Jamus birni ne da ke cikin birane mafi girma a Jamus. Kuma birni ne da ke dauke da dimbin ababen tarihi na al'adu, hada da tsofaffin gine-gine na zamanin da.