Siyasar a Jamhuriyar Nijar na kara daukan zafi | Siyasa | DW | 15.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Siyasar a Jamhuriyar Nijar na kara daukan zafi

Batun kirkiro da sababbin jam'iyyun siyasa a Jamhuriyar Nijar, da ma rashin mutunta demokaradiyya a cikin jam'iyyu na ci gaba da janyo cece-kuce.

Mahamadou Issoufou

Mahamadou Issoufou

A yayin da zabuka a Jamhuriyar Nijar ke kara gabatowa, ana ci gaba da samun rikicin siyasa, yayin a hannu daya batun kirkiro da sababbin jam'iyyun siyasa barkatai ke ci gaba da shan suka daga 'yan kasar, a daya hannun kuma ana zargin wasu jam'iyyun siyasar kasar har ma jam'iyya mai mulki da rashin mutunta ka'idojin demokaradiyyar.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin