PNDS Tarayya jam'iyya ce daga cikin jerin jam'iyyun da ke Jamhuriyar Nijar. Ta jima ta na gwagwarmaya wajen ganin ta kafa mulki.
A shekarar 2011 ne ta samu nasarar darewa kan madafun iko lokacin da shugabanta Mouhamadou Issoufou ya yi zawarcin kujerar shugaban kasa.