Shugaban Jamus ya jaddada goyon bayan ga gwamnatin Habasha | Duka rahotanni | DW | 28.01.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shugaban Jamus ya jaddada goyon bayan ga gwamnatin Habasha

A ci gaba da ziyarar Shugaba Frank-Walter Steinmeier na Jamus a Afirka, lokacin ziyara a Habasha ya jaddada goyon bayan Jamus ga irin yunkurin farfado da tattalin arziki da zaman lafiya karkashin Firaminista Abiy Ahmed.

Saurari sauti 02:46