Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji Faransa ta taimakawa Najeriya da kudade domin alkinta muhali don samar da makamashi wanda ba shi da illa ga rayuwar dan Adam.
An karkare taron COP27 tare da cimma matsaya na ganin an taimaka wa kasashen da suka tafka asara a sakamakon matsalar sauyin yanayi da kudi.
A ci gaba dakokari na neman mafita kan bala'in sauyin yanayin da ke ta karuwa a Tarayyar Najeriya, gwamnatin kasar na neman lamuni na bashin da ake bin ta a ketare domin tunkarar matsalar.
Ayayin da Tarayyar Najeriya ke ci gaba da fuskantar barazanar ambaliya ruwa a sassa dabam-dabam, gwamnatin kasar ta ce ba ta da haufin ingancin madatsun ruwan da Najeriyar ke da su.
Samun kafar sasanta rikicin siyasar kasar Habasha cikin sauki da kason kudi da ya kamata a ba wa kasashen Afirka don yaki da sauyin yanayi a taron COP26 na daga ciin baututuwa da jaridun Jamus suka maida hankali a kai.