Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 21.12.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan kubutar da daliban Islamiyya a jihar Katsinan Najeriya da rahoto kan tarihin rayuwar dan takarar shugaban kasa a Nijar Bazoum Mohammed.

Saurari sauti 59:59