Shirin Yamma. | Duka rahotanni | DW | 27.10.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma.

A cikin shirin bayan an saurari labaran duniya za a ji cewa a Najeriya ana ganin rashin cikakken jagoran masu boren ENDSARS ne, ya matukar sa wadanda suka shirya zanga-zangar ba ta rawarsu da tsalle.

Saurari sauti 59:59