Shirin yamma 27.08.2019 | Duka rahotanni | DW | 27.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin yamma 27.08.2019

A cikin shirin za a ji cewar gwamnatin kasar Gabon ta dakatar da alkalin da ya kamata ya duba karar da 'yan adawa suka shigar na duba cancantar shugaba Ali Bango a kan mulki. A Kamaru da Chadi da Jamhuriyar Nijar dake makobtaka da Najeriya an soma jin raradin rufe iyakoki da hukumomin Najeriyar suka yi