1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 26.09.2019

Binta Aliyu Zurmi
September 26, 2019

A cikin shirin a sassan Afrika, dubban matasa ne ke shiga garari bayan sun karbi tayin dadin baka na yin aikatau a kasashen Larabawa kana kuma matsalar hanyoyin zirga-zirgar ababen hawa na kara ta’azzara a tsakanin wasu jihohi na Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3QJM1