1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 25.11.2019

Binta Aliyu Zurmi
November 26, 2019

A cikin shirin bayan kun sha labaran duniya, za ku ji cewar a jamhuriyyar Nijar, matsalar satar yara masu kanana shekaru da cire sassan jikinsu ya tayar da hankulan mahukuntan da ke danganta lamarin da hakilon matasa na son mallakar arziki cikin gaggawa.

https://p.dw.com/p/3Thgq