1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 24.07.2019

Gazali Abdou Tasawa
July 24, 2019

Jigon rahotannin shirin na wannan yammaci ya duba batun ganawar da Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya yi da mukarabansa da ma zababbun jam'iyyar APC mai mulki, a wani mataki na duba alkiblar da wa'adin mulkinsa zai dosa.

https://p.dw.com/p/3MgDZ