1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 19.09.2019

Binta Aliyu Zurmi
September 19, 2019

Bayan labarun duniya, akwai rahotanni kan matsalar saran maciji da ake ranar yaki da ita a yau. Sai kuma taron da kwararru kan aikin 'yan sanda suka yi a Najeriya inda suka tsara dabaru na zamani da za a bi don yaki da ayyukan bata-gari.

https://p.dw.com/p/3PudM