Shirin Yamma, 08.07.2017 | Duka rahotanni | DW | 08.07.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma, 08.07.2017

Shugaba Vladimir Putin na kasar Rasha ya yi jinjina ga ga himmatuwar shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel na ganin an cimma matsaya kan yarjejniyar sauyin yanayi, a ranar karshe ta taron G20 da aka kammala shi a birnin Hamburg. A cewar Putin kasashe 19 cikin 20 da suka hadu kan yarjejeniyar birnin Paris da amincewar Amirka na samar da makamashi mara gurbata muhalli, aikin Merkel ne.

Saurari sauti 60:00