Shirin Safe | Duka rahotanni | DW | 12.01.2023
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe

Za a ji yadda 'yan siyasa masu hamayya ke nuna damuwa da tafiyar hawainiya da ake samu wajen bai wa 'yan Najeriya katunan zabe. 'Yan Najeriya mazauna Nijar na korafi kan muzgunawar da suke sha daga hannun jami'an tsaro. A Ghana akwai batun da ya shafi inshorar lafiya.