Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A cikin shirin za a ji masana muhalli a Najeriya na kira ga 'yan siyasa a kan guje lika hotunan 'yan takara a tituna don kauce wa gurbata muhalli.
'Yan takara 18 za su fafata a zaben shugaban kasa a Najeriya a ciki har da mace guda. Mun tattaro tarihin wasu daga cikin 'yan takarar.
Bangarori daban-daban na fitowa don nuna dan takarar da suke goyon baya a yayin da aka kammala shirin gudanar da babban zaben Najeriya.
A yayin da masu kada kuri'a Najeriya ke shirin komawa ya zuwa zaben gwamnonin galibin jihohin kasar da 'yan majalisun jihohi ana fuskantar barazanar rashin tsaro.
Ofishin Majalisar Dinkin Duniya da ke Najeriya ya kadammar da rahoton albarkatun ruwa na wannan shekara a Abuja, inda ya bukaci hada hannu da gwamnati da ma mutane domin shawo kan kalubale na rashin ruwa.