SiyasaShirin SafeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi12/02/2021December 2, 2021A cikin shirin za a ji a Najeriya duk da turjiya da nuna damuwa da ‘yan gudun hijira suka yi kan mayar da su garuruwan su, gwamnatin jihar Borno ta rufe wasu manyan sansanonin ‘yan gudun hijira a jihar bayan ba su kudin mota da na abinci.https://p.dw.com/p/43inBTalla